fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hasashen Yanayi:Hukumar NiMet tace za’a kwashe kwanaki 3 ana ruwan sama a jihohin Kano, Filato da sauran wasu jihohi

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, NIMET ta bayyana cewa, za’a samu ruwa na kwanaki 3 a jihohin Kano, Jigawa, Kaduna, Bauchi, Plateau, Yobe, Gombe da Borno.

 

Tacw za’a fara ruwanne da yammacin yau, Laraba.

 

Saidai tace su kuma jihohin Katsina, FCT, Kebbi, Niger, Kwara, Kogi, Nasarawa, Adamawa, Taraba, Benue, Benue, Cross River, Oyo, Ogun, Lagos, Osun, Ondo, Edo, Ekiti, Delta, Bayelsa, Akwa Ibom, Imo, Ebonyi, Enugu da Anambra za’a yi ruwan amma ba me karfi ba.

 

Tace akwai yiyuwar samun tsaikon ababen hawa saboda yiyuwar barkewar Ambaliyar ruwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.