fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Hassan Giggs ya samu kyautar karramawa ta fitaccen me bayar da umarni

 Fitaccen me bayar da umarni na fina-finan Hausa, Hassan Giggs, ya samu kyautar karramawa a matsayin me bayar da umarni da yafi kowane/ yayi zarra tsakanin masu mabayar da umarni na fina-finan Hausa, an karrama Hassan din da wannan lambar yabonne a gurin taron nuna kawa da nishadi da aka gudanar na Sarauniya a garin Kaduna, jiya da dare.

Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli bidiyo; Yayin da Deborah ta yi batanci ga Annabi Muhammad(SAW), ita kuwa wannan kiristar wakar yabon manzon Allah(SAW) take

Leave a Reply

Your email address will not be published.