fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Hatrick din da Ronaldo yaci tasa ya samu karin albashi na euro 850,000 a wannan kakar

A ranar sati Cristiano Ronaldo ya ciwa Manchester United kwallo ta 21 a wanna kakar, bayan yaci kwallaye uku a wasan da suka doke Norwich daci 3-2.

Wanda hakan yasa ya samu euro 750,000 na yarjejeniyar da suka da kungiyar idan yaci mata kwallaye 20,, bayan nan ya sake samun euro 100,000 na karin kwallo guda kuma zai cigaba da samun aduk kwallayen daya da ci a wannan kakar domin ya rigada ya kai kwallaye 20 da sukayi yarjejeniya da kungiyar zai ci a wannan kakar.

Karanta wannan  Kalli Bidiyon kayatacciyar kwallon da Balotelli yaci data dauki hankula

Zakaran dan wasan kuma yana kan bakar shi na zama dan wasan dayafi ciwa kungiyar kwallaye masu yawa a wannan kakar, wanda nan ma zasu sake bashi kusan euro miliyan guda.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.