fbpx
Saturday, May 21
Shadow

HATTARA IYAYE MATA: An Kama Wani Matashi Da Yake Tsintar Famfas Din Yara Da Aka Yi Amfani Da Shi Yana Sayarwa Matsafa Naira Milyan Daya

Wannan wani matashi ne da aka kama da laifin tsintar famfas din yara da aka jefar bayan an yi amfani da shi yana sayarwa da masu yin asiri.

A yayin da yake fadin ko nawa yake sayar da famfas din ga matsafan, ya bayyana cewa yakan sayar da kowane famfas kan farashi mai tsoka. Sannan ya kara da cewa amfani da famfas din da matsafan suke yi yana shafar yaran.

Don haka akwai bukatar iyayen yara su dinga kona famfas din da yaransu suka yi amfani da shi maimakon jefarwa, saboda irin wadannan miyagun mutane.

Karanta wannan  Hotuna Da Duminsu: Jami'an tsaro sun kama 'yan Boko Haram a Kano da kayayyakin hada bam

Jama’a akwai bukatar a yada (sharing) saboda al’umma su amfana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.