December 17, 2017 by hutudole Hauwa Indimi kenan diyar hamshakin attajirin dan kasuwa na Jihar Borno a wannan hoton nata daya kayatar sosai, muna mata fatan Alheri. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu Karanta wannan Malamin Sakandiri ya zane dalibinsa har ya fara amai a karshe ya mutu saboda bai kammala Home-Work ba a Legas