fbpx
Friday, March 31
Shadow

Hazard ya bayyana cewa zai iya wuce Cristiano Ronaldo amma ba zai iya kai matakin Lionel Messi ba

Ronaldo da Messi sun kasance zakarun yan wasan tamola kuma abokan takara a wannan harka har na kusan tsawon shekaru 15 kenen suna taka rawar gani.
Yayin da shima Hazard ya kasance daya daga gwarazan yan wasa bayan daya lashe kofin Premier League guda biyu tare da zira kwalakwalai 110 a lokacin dayake taka leda a kungiyar Chelsea, inda kuma ya samu wasu kyaututtuka duk dai a gasar ta Premier League.
Abokin aikin Hazard, Mikel Obi ne ya bayyanawa The Athletic cewa a koda yaushe Hazard na cewa idan yanaso ya zamo gwarzo zai iya zama kuma har ya wuce Ronaldo, amma ba zai iya zama kamar Messi ba.
Hazard ya bar Chelsea ya koma Real Madrid a shekarar 2019 amma tun wannan lokacin dan wasan fuskantar gwagwarmaya, inda ya samu raunika sau 11 kuma wasanni 25 kacal ya bugawa kungiyar.


Eden Hazard was confident he could get close or even surpass Cristiano Ronaldo, but ruled out reaching Lionel Messi’s level.

 

Karanta wannan  Labari da Duminsa: Barcelona ta tabbatar da cewa zata sake sayen Messi

The pair of footballing titans have been the standard-bearers in world football for nearly 15 years now, raising the bar with their ridiculous numbers and clutch performances on the big stage.

 

Hazard has been one of the players in the bracket just below, having scored 110 goals and won two Premier League titles and a slew of individual awards during a wonderful stint at Chelsea.

 

Hazard teammate John Obi Mikel told The Athletic that “He said it himself sometimes, ‘If I want to be as good, I can be as good. Not as good as Messi because he is from a different planet but I think I can get close to Ronaldo or maybe even better’.

 

Since joining in 2019, Hazard has suffered 11 different injuries and featured just 25 times in La Liga for Los Blancos.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *