fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Hibah ta kama Karuwai 34 a Jigawa


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hukumar Hizbah ta jihar Jigawa ta kama Karuwai 34 a jihar a wani samame da ta kai Gada dake Kazaure.

Kwamandan hisbah na jihar,Malam Ibrahim Dahiru ne ya bayyanawa kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN da wanan lamari.

Ya kara da cewa cikin wanda aka kama hadda maza 3 da kuma kwalaben giya.

Yayi gargadin mutane da su daina aikata ayyukan alfasha kuma hukumar ba zata daina farautar masu irin wadannan ayyuka ba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Babban Bishop na Cocin Omega Ministry (OPM), Apostle Chibuzor Chinyere dake Fatakwal ya yi tayin mayar da iyayen marigayiya Deborah Samuel zuwa Fatakwal

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.