Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa, Hisbah da suka gayyacesu basu ce su daina Posting ba.
Tace fada ne da zage-zage aka ce su daina kuma tunda ta dawo daga Ofishin Hisbah ba’aji ta yi fada da kowa ba.
Murja ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda take jawo hankalin masu mata maganar Hisbah idan ta yi postin.
Kuma ta saka wadannan hotunan na kasa: