fbpx
Saturday, August 20
Shadow

HISBAH ta kyale shatu data lashe gasar Sarauniyar kyau, kayan data saka basu sabawa Addini ba>>Shehu Sani

A yayin da ake ta cece kuce kan labarin da ke cewa hukumar HISBAH a Kano ta gayyaci iyayen Shatu Garko data lashe gasar sarauniyar kyau ta Najeriya, HISBAH na ta samun martani kala da kala.

Bayan na Mansurah Isa, Shima Tsohon Sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bayyana cewa, HISBAH ta kyale Shatu.

Yace kayan data saka basu sabawa Addinin Musulunci ba.

Yace akwai ‘ya’yan manya da suka yi abinda suka ga dama da gadara amma babu wani mataki da aka dauka.

Ms Shatu Garko contested Miss Nigeria pageant decently dressed.She has not cross the line of our cultural standards here in the North.There are the daughters of the rich and the powerful that have done that with impunity.I appeal to the Hisbah religious authorities to let her be.

Leave a Reply

Your email address will not be published.