Hukumar zabe ta mikawa dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP takaddar shaidar lashe zaben gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke.
Dan takarar PDP yaci zaben ne a m ranar lahadi bayan an gudanar da zaben ranar asabar.
Inda ya kayar da gwamnan APC na jihar Gboyenga Oyetola.


