fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Hoto: Aliko Dangote ya je sabunta lasisin tukinsa

Shahararren attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya je sabunta katin tukinsa.

 

Abokinsa, Femi Otedola ne ya masa rakiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ka fadawa mabiyanka su daina min kazafi, Tinubu ya fadawa Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published.