fbpx
Monday, August 15
Shadow

Hoto: Allahu Akbar, Kalli yanda wani yaga sunan Allah a jikin naman da ya siyo zaici

Wannan wani bawan Allah ne da ya siyo abin ci da nama zai ci.

 

Bayan da ya koma offishinsa ya zauna sai ya ga sunan Allah a jikin naman.

 

Ya dauka ya saka a shafinsa na sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Jesus ya fara bugawa Arsenal wasa da kafar dama inda yaci mata kwallaye biyu ta lallasa Lecester City 4-2

Leave a Reply

Your email address will not be published.