“Wannan hoton da mai karatu ke cin karo da shi, rahotonni daga masana bincike na tairihi wato “Archeologies” dake kasar “Egypt” din sun tabbatarwa manema labarai cewa, kan basamuje ne, bayan da kasa taci iya nata.”
“Idan kuka lura da kyau, za ku ga “inda muka yi alama, toh’ wannan wata na’ura ce mai kama da “Thermometer” na masu binciko tarihin, bayan da suka saka a domin tabbatar da wannan lamarin.”
“A halin yanzu hakama, tuni an dauki kan an tafi da shi gidan tarihi dake kasar ta “Egypt.”
HOTO Daga Malumfashi Post