Wani dan Boko Haram, Sani Muhammad da aka kaiwa garinsu hari ya sha da kyar yace ya tuba.
Ya mika kanshi da Bindigar shi ga sojojin Najeriya a garin Monguno.