fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Hoto: DJ AB ya nuna Masoyiyarsa

Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba kamin buga wasan Elclasico tsakanin Barcelona da Real Madrid yayi Alkawarin cewa idan Barca ta yi rashin Nasara zai nunawa Duniyar masoyiyarsa.

 

Saidai ba kamar yanda mutane suka yi tsammanin cewa zasu ga Mutum ba, Bayan da Barca ta yi rashin masara da 3-1, sai DJ AB ya nuna abinci.

 

Dama dai a baya yasha bayyana cewa shi masoyin abincine.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.