Wani dan Najeriya da ya sayi sabuwar mota ya bayyana cewa, ya mantata a ofis dinsu.
Yace hakanya je ya hau motar haya ya tafi gida, sai can cikin dare sannan ya tashi yake neman inda motarsa take, anan ne ya tuna cewa ya barta a ofis.