A jiyane dai kotun tarayya dake Abuja wadda ke sauraren shari’ar shugaban kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu ta wankeshi daga zarge-zarge 8 cikin 15 da ake masa.
Wannan hoton ya nuna yanda shi da lauyoyinsa suka yi murnar nasarar da ya samu a kotu.