fbpx
Monday, August 15
Shadow

Hoto: Me gadi ya dirkawa diyar me gidansa ciki

Lamarin ya farune a jihar Legas.

 

Dan shekaru 20, Samuel Maikasuwa yana hannun ‘yansandan Ikorodu inda ake tuhumarsa.

 

Yarinyar da ya dirkawa cikin shekarunta 15 kamar yanda wata kungiyar kare hakkin mata dake kula da lamarin ta bayyana.

Dama dai a baya an kamashi kusa da yarinyar amma aka masa gargadi saidai ashe bai daina ba.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Benjamin Hundeyin ya tabbatar da faruwar lamarin.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hadakar rundunar soji ta kashe 'yan bindiga marasa adadi a jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.