Tsohon sanatan jihar Kaduna, Sanata Shehu Sani ya kaiwa tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ziyara a wani mataki da ake ganin kamar Shehu Sanin na son komawa jam’iyyar NNPP ne.
Shehu sani visit Kwankwaso yesterday. No place for him in PDP, he is negotiating to decamp to NNPP.