fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Hoto: Yanda Sanata Lah na jihar Kaduna ya hau mashin

Sanata Danjuma Laah daga Kudancin Kaduna a yayin da ya hau babur din Dan acaba domin nunawa duniya an samu tsaro a Kudancin Kaduna

Me kuke so yayi?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Fatacciyar jaruma a Nollywood mai shekaru 50 zata auri Dan shekara 27

Leave a Reply

Your email address will not be published.