fbpx
Wednesday, February 24
Shadow

Hoto: Yansanda a Kano zasu gurfanar da matar data kashe me aikinta da duka

Yansanda a jihar Kano na shirin gurfanar da matar da ake zargin lakadawa me aikinta duka har ta mutu a Kano. Ana zargin Fatima Hamza me ‘ya’ya 4 da lakadawa Khadija Rabiu duka har ta mutu.

 

An kamata ne bayan da ta lakadawa Khadija dukan kawo wuka da kuma zuba mata barkono da karfe a al’aura.

 

Yarinyar ‘yar shekaru 16 wadda ‘yar Asalin Jihar Kwara ce ta mutu sanadiyyar raunukan da ta ji sanadiyyar dukan da uwar dakin nata ta mata. hutudole ya fahimci cewa kakakin ‘yansandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa yace suna da shaidar cewa mage ta ciji yarinyar amma kan maganar kisam da akewa uwar dakinta, suna da shaidu 4, dan haka zasu gabatar da ita a kotu.

In our investigation, we found out that the late Khadija was once bitten by a cat. We have the hospital report and the witnesses on that, but on the accusation of beating the late Khadija to death by her boss, there were three witnesses on the issue; the co-housemaid, the security guard and Fatima’s mother. Based on our pieces of evidence, we are going to prosecute her in the court of law. We have submitted the written document to the state Ministry of Justice for further advice.” said the PPRO.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *