fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Hoto:Malamin mu yayi lalata dani da sauran ‘yan ajin mu da yawa>>Inji wannan dalibar

Wata daliba a jami’ar Uyo ta tonawa malaminta asiri kan zargin cewa yayi lalata da ita.

 

Dalibar ta yi rubutu ta buga a allon sanarwa na makarantar inda tace suna da shaidar abinda ya faru kuma kwanannan zasu tonawa malamin me suna Dr. Ini Umoren asiri.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bidiyon yanda magidanci ya kama matarsa da kwarata da take soyayya dasu a kafafen sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published.