fbpx
Saturday, March 25
Shadow

Hoton Adam A. Zango da ‘yar uwarshi daya dauki hankulan mutane

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton tare da ‘yar uwarshi daya dauki hankulan mutane, Afamun dai ya saka wannan hoto a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda ya dafa wannan baiwar Allahn ya kuma rubuta, masoyiyata.

Mutane dai sun bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan wannan hoton amma ga dukkan alamu ‘yar uwar adamunce wannan baiwar Allah.
Muna musu fatan Alheri

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  GARE KU MATA: Ko Kun San Wahalar Da Maza Ke Sha Wajen Nemawa Iyalansu Abinci Kuwa?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *