Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu(Sarki) kenan a wadannan hotunan nashi daya fito tsoho a cikin wani shirin fim da yake kan aikin shi a ‘yan kwanakinnan, hoton ya dauki hankula sosai da kuma birgewa.
Haka kuma wannan hoton yana nuna alamar cewa Ali Nuhu ya fito baban jarumi Aminu Sharif (Momo) a cikin shirin fim din.
Muna musu fatan Alheri.