Hoton tsohon mataimakin shugaban kasa, Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar kenan a lokacin da yaje fadar me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II yake mika gaisuwa irin wadda ta dace da sarki, a yayinda shi kuma sarkin yake mika mishi hannu dan su gaisa amma yaki yarda ya bashi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Wannan hoton ya dauki hankulan mutane sosai a dandalin sada zumunta da muhawara inda mutane suka bayyana mabanbanta ra’ayoyi.