fbpx
Monday, December 5
Shadow

Hoton Atiku durkushe a gaban IBB ya dauki hankulan mutane

A makon daya gabatane tsohon mataimakin shugaban kasa, wazirin Adamawa, Alhaji Atiku Abubakar da wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP suka kaiwa tsohon shugaban kasa, wanda shima kusane a jam’iyyar PDPn, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ziyara a gidanshi dake jihar Naija.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Wannan hoton daya nuna tsohon mataimakin shugaban kasar, Atiku Abubakar dukushe gaban tsohon shugaban kasa, IBB, ya dauki hankulan mutane, musamman a shafukan sada zumunta na yanar gizo.
Wasu dai sunce girmamawace tasa Atikun yayi haka, wasu kuwa sunce a’a yana neman tsohon shugaban kasar ya goyamai bayane a burinshi na fitowa takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2019 idan Allah ya kaimu, shine dalilin dur kusawar tashi a gaban IBB.
Amma koma menene, shidai be bayyana hakan ba da kanshi


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Sheíkh Dahíru Usman Bauchí RA Ya Saké Buɗe Wata Katafaríyar Makarantar Kwanã (Boarding)

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *