fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hoton bidiyon wasu ‘yan mata suna rokon a musu aure

Wasu ‘yan mata guda biyu kenan a wannan bidiyon da suke rokon dan Allah ai musu aure, aure sukeso,  koda a kwanakin baya an samu wata yarinya itama tayi irin wannan bidiyon tana rokon Dan Allah ai mata aure(idan baka karanta labarintaba danna nan), to ko wani sabon salon neman mijine ya fito haka?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kungiyar magoya bayan Tinubu ta bayar da shawarar ya dauki Gwamna Elrufai a matsayin mataimakinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.