fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hoton Fatima Yola da bai daceba

Jarumar fim din hausa, Fatima Yola kenan a wannan hoton nata data saka a shafinta na sada zumunta da muhawara, hoton dai yaja hankalin mutane saboda irin yanda aka daukeshi, a matsayinta na wadda ta shahara, wata kila wasu ‘yan matan na kallonta a matsayin wadda zasuyi koyi da ita, be kamata tana saka irin wadannan hotunan a Duniya kowa yana kalloba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda wani magidanci ya babbake gidansa tare da matarsa da yaransa a ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published.