February 19, 2021 by hutudole Wata ‘yar Fim daga kudancin Najeriya, Destiny Etiko ta kaiwa Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ziyara. Saisai yanayin kayan data saka da kuma gaisuwar da suka yi da gwamnan ta dauki hankula a shafikan sada zumunta inda ake ta magana akai. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×