Wannan wani hoton kamin bikine na ango da amaryarshi da ya dauki hankulan mutane sosai, an nuna angon yana gyarawa amaryar tashi, wadda ba’a daura aureba tukuna, rigarta a cikin hoton.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi biki lafiya.