Hoton Kamu na Tauraron fina-finan Hausa, Nuhu Abdullahi da Amaryarsa, Jamila kenan.
Nuhu ya saka hoton ta shafinsa na sada zumunta. A gobene idan Allah ya kaimu za’a daura auren masoyan.
Muna fatan Allah ya bada zaman lafiya ya kuma an yi a sa’a.
https://www.instagram.com/p/CIWVtZtpZ2J/?igshid=do9s0azy32gz