fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Hoton Maryam Booth daga jihar Jigawa, inda take bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan cikin kayan bautar kasa, haryanzu dai tana can jihar Jigawa, inda take kwanaki ashirin da daya na farko da duk wanda zai fara aikin bautar kasa, bayan ya kammala karatun jami’a yakeyi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Muna mata fatan Alheri. 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Wasu 'Yan Nijeriya Sun Kama Kifi Mafi Sauri A Duniya Wanda Kudinsa Ya Haura Naira Dubu 600 Amma Sun Dafe Shi Sun Cinye

Leave a Reply

Your email address will not be published.