fbpx
Thursday, February 9
Shadow

Hoton Maryam Gidado da ya jawo mata Allah wadai

Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam Gidado kenan sanye da kaya masu kama da na bacci data saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, mutane da dama sunyi Allah wadai da wannan hoton data saka inda suka bayyana cewa, be dace da mace irin taba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Zanga-Zanga Ta Barke Kan Umarnin Jingine Wa’adin Tsofaffin Kudi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *