fbpx
Monday, May 23
Shadow

Hoton Maryam Gidado da ya jawo mata Allah wadai

Tauraruwar finafinan Hausa Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata data saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, mutane da dama da sukayi sharhi akan wannan hoton sunyi Allah wadai dashi, inda suka rika jawo hankalin maryam din da cewa ta fa tuna cewa ita musulmace kuma bahaushiya.

Maryam din dai bata cewa kowa uffan ba kuma bata cite hoton ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Duminsa:'Yan Bindiga sun sace babban dan Siyasa a Arewa sun kashe me tsaronsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.