Wadannan wasu matasa ne da aka kama suna kwacen Keke Napep a jihar Adamawa.
Matasan na cikin wanda ake kira da ‘yan Shila.
Wadanda aka kama din sune Friday Bitrus da Abdulsalami Usman. ‘Yansanda sunce dukansu sun kware wajan satar mashina.