Wani mai POS a jihar Edo ya saka hoton dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi a fastarsa.
Inda ya yiwa sana’ar tasa lakani da Peter Obi Service.
Matshin yayi hakan ne don muna boyon bayansa ga can takarar shugaban kasar a zabe mai zuwa na shekarar 2023.