Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad (sarkin) waka kenan tare da Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a wannan hoton nasu daya dauki hankulan mutane sosai, wasu sun rika fadin cewa Nazir din yafi gwamnan yin shiga me kyau a wannan hoton.
Wani ma cewa yayi idan mutum be sani ba yaga wannan hoton ai saiyace Nazir dinne gwamnan.