fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Hoton Sojan da ya tuka jirgin da yayi hadari yau a Abuja:Yayi Kokarin ganin Jirgin be fada kan gidajen jama’a ba

Sojan saman da ya tuka jirgin da yayi Hadari a Abuja kenan me suna Flt CH Gadzama.

 

Rahotanni sun bayyana cewa yayi iya kokarinsa wajan ganin cewa jirgin bai fada kan gidajen jama’a ba.

 

Mahaifinsa ma sojane. ‘Yan Uwa da abokan arziki suna ta alhinin rashinsa.

Like late Fg Offr Arotile, Flt Lt Gadzama was a proper child of NAF Base Kaduna. Child of a retired officer, attended Air Force Primary & Air Force Secondary schools on the base & ended up as a pilot in the Air Force. God rest his soul.

 

We are saddened by the tragic death of Flt Lt CH Gadzama of 02 Set of Air Force Secondary School Kaduna on the Sunday 21st of Febuary 2021.He was a Jovial and hardworking Officer of the Nigerian Airforce.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *