fbpx
Monday, December 5
Shadow

Hoton TY Shaban tare da ‘ya’yanshi daya kayatar

Tauraron fina-finan Hausa kuma me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24, TY shaban kenan tare da ‘ya’yanshi, Khalifa da Sani a wannan hoton da suka saka takalmi iri daya, hoton nasu ya kayatar sosai.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Muna musu fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya shafe kwanaki 225 a kasashen waje sannan ya ziyarci kasashe 40 tun bayan hawansa mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *