fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Hoton Umar M. Shariff da mahaifinsa da ya rasu: Ya masa Addu’a

A yaune Allah yawa mahaifin taurarin fina-finan Hausa, Umar M. Sharif,Abdul M. Sharif da kuma Mustapha M. Sharif Rasuwa.

Tauraron mawaki kuma jarumi, Umar M. Sharif ya saka hotonsa tare da mahaifin nasa a shafinshi na Instagram inda ya mai addu’ar fatan Samun Rahama.

Muna fatan Allah ya jikanshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.