Wani masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Sirajo Sa’idu Sokoto kenan da ya bayyana cewa ya daina son shugaban kasar.
Yace an sace masa ‘yan uwa 5 kuka ya sanar har suka gama biyan kudin fansa babu wanda ya taimaka musu.
Dan haka yace ya bar Buhari ya komawa Kwankwaso.