fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Yakubu Muhammad dan kwalisa

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki wanda kuma a yanzu yake taka rawar gani a fina-finan kudu Yakubu Muhammad kenan a wannan hoton nashi sanye da kwat data zauna a jikinshi sosai ta mishi cikin murmushi.

Muna mishi fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kuskure Ne Yi Wa Ƙaddarar Wani Dariya!

Leave a Reply

Your email address will not be published.