fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Hoton Yanda akawa Gwamnan Jigawa Rigakafin Coronavirus/COVID-19 yana cikin Firgici ya dauki Hankula

An yiwa Gwamnan Jihar Jigawa, Muhammad Badadu Abubakar rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 a fadarsa dake Dutse.

 

Likitan Gwamnan ne ya masa Allurar. An kaiwa jihar ta Jigawa Rigakafi 68,520 kuma Gwamnan yace za’a kaisu cibiyoyin bada agajin Lafiya matakin farko dake bangarorin jihar Daban-daban.

 

Yace rigakafin bashi da illa.

“We are going to distribute the vaccine to all the primary Health cares centres in 287 ward that was already been provided with steady power supply”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *