fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Hoton ‘yar shekaru 16 da aka kama cikin masu garkuwa da mutane a jihar Naija

Wanan matashiya me suna Maryam Sani yar shekaru 16 na daga cikin wanda aka kama da zargi garkuwa da mutane a jihar Naija.

 

An kama Maryam da wani Haruna a kauyen Magami dake jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *