fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Hoton yaron gida da yawa matar me gidansa fyade da wasu mata 2

An kama wani katashi a Jikamshi dake karamar hukumar Musawa bisa yiwa matar me gidansa da wasu mata biyu fyade.

 

Jume Bello yayi wannan aika-aika ne ta hanyar amfani da wuka inda yayi musu barazanar kisa.

Bayan ya gama yiwa matan auren fyade, ya kuma musu fashi inda ya kwace musu kudaden da suke dasu.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, SP Gambo Isa ya tabbatar da kamen. Yaron ya kuma amsa laifinsa inda yace aikin shedanne.

 

Saidai yace mata 2 yawa fyade ba 3 ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.