Mai Martaba Sarkin kano Alh. Aminu Ado Bayero tare da Gwaman Abdullahi Umar Ganduje sun Halarci Taron Kaddamar da littafin tarihin Siyasa da Rayuwar Tsohon Gwamnan Kano Marigayi Alh. Aliyu Sabo Bakin Zuwo a rufaffen dakin taro na Sani Abacha wanada aka gudanar a ranar Lahadin data gabata.



