Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un
Anyi Jana’izar Mutane 7 ‘Yan Sa-Kai da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Garin Riji Ta Karamar Hukumar Rabah Jihar Sokoto.
Allah (SWA) Dikkansu Yasa Yanzu Haka Suna Gidan Aljannah Kuma Ya Isar Musu.
Daga Usama B Lawal Rabah