Wani magidanci ya kama matarsa tana cin manarsa turmi da tabarya inda bai yi komai ba kawai sai ya daukesu hoto.
Taje aka mayar da hoton babba ya sakashi a dakinsu.
Yacewa matar duk randa ta cire hoton to aurensu ya kare.
A man caught his wife cheating, snapped& framed d pix. He put it in deir living room and told d wife , d day she takes it down marks the end of their marriage. What’s ur take?