Sunday, March 23
Shadow

Hotuna: Ɗan gidan shugaban shugaban kasa, Seyi Tinubu, ya gudanar da shan ruwa tare da yan siyasa da sauran al’umma a jihar Kano

Ɗan gidan shugaban shugaban kasar Najeriya Seyi Tinubu, ya gabatar da shan ruwa tare da yan siyasa da sauran al’umma a jihar Kano.

Cikin wadanda suka halarci taron shan ruwan da Seyi Tinubu, ya shirya akwai yan jam’iyyar NNPP mai adawa da APC.

Shima shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano Hashimu Dungurawa, ya halarci wajen shan ruwan.

Karanta Wannan  MASHA ALLAH: Kakakin 'Yan Sandan Jihar Kano, Abdullahi Kiyawa Ya Ce Sakon Neman Shamsiyya Da Aure Da Nake Yi Ya Riske Su, Amma Sai Sun Gudanar Da Kwakkwarar Bincike Gudun Kada A Hada Tawagar Da Za Ta Fi Karfinsu Nan Gaba, Inji Dogo Yaro Crypto Yola

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *