Kwafin takardun makarantar Bola Ahmad Tinubu sun bayyana.
An samu kwafinne daga jami’ar daya kammala, watau Jami’ar Chicago.
Hukumar zabe me zaman kanta, INEC ta sanar da takardun ‘yan takarar dake neman kujerar shugaban kasa kamar yanda Premium times ta ruwaito.
